iqna

IQNA

kulla alaka
Sayyid Hasan Nasrallah
Beirut (IQNA) A jawabin da babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya yi a daren yau na maulidin manzon Allah (S.A.W) da Imam Jafar Sadiq (AS) ya bayyana cewa: daidaita alaka da gwamnatin sahyoniyawan yana nufin yin watsi da Palastinu da karfafa makiya.
Lambar Labari: 3489917    Ranar Watsawa : 2023/10/03

Masanin Amurka kan al'amuran Gabas ta Tsakiya ya rubuta:
New York (IQNA) A gefen babban taron Majalisar Dinkin Duniya, Biden da Netanyahu na kokarin daidaita muhimman bambance-bambancen siyasa tare da sha'awar ci gaba da kulla alaka mai karfi a tsakanin bangarorin biyu.
Lambar Labari: 3489881    Ranar Watsawa : 2023/09/26

Tehran (IQNA) Shugaban kasar Aljeriya ya nuna rashin jin dadinsa kan yarjejeniyar tsaro da kasar Maroko ta kulla da gwamnatin sahyoniyawan ziyarar da ministan yakin isra’ila ya kai jiya a birnin Rabat.
Lambar Labari: 3486612    Ranar Watsawa : 2021/11/27

Tehran (IQNA) Hamas ta yaba da matsayin da kasar Malaysia ta bayyana na goyon bayan al-ummar Falasdinu.
Lambar Labari: 3486457    Ranar Watsawa : 2021/10/21

Tehran (IQNA) gwamnatin Qatar ta yi lale marhabin da tattaunawa tsakanin Iran da Saudiyya, tare da jaddada cewa ba zata kulla alaka da Isra’ila ba.
Lambar Labari: 3486422    Ranar Watsawa : 2021/10/13

Tehran (IQNA) ministan harkokin wajen Isra'ila ya bayyana cewa, suna kokarin ganin sun sake kulla alaka da wasu kasashe.
Lambar Labari: 3486392    Ranar Watsawa : 2021/10/06

Tehran (IQNA) Donald Trump ya bayar da babbar lambar ban-girma ta Amurka ga sarkin Moroco saboda kulla hulda da yahudawan Isra’ila.
Lambar Labari: 3485560    Ranar Watsawa : 2021/01/16

Tehran (IQNA) majiyoyin gwamnatin Isra’ila sun ce zababben shugaban Amurka zai ci gaba da bin salon siyasar sanya larabawa su kulla alaka da Isra’ila kamar yadda Trump ya yi.
Lambar Labari: 3485557    Ranar Watsawa : 2021/01/15

Tehran gwamnatin hadaddiyar daular larabawa da gwamnatin yahudawan Isra’ila sun janye visa a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3485555    Ranar Watsawa : 2021/01/14

Shugaban kasar Jibouti ya bayyana rashin amincewarsa da matakin da wasu kasashen larabawa suka dauka na kulla alaka da Isra’ila.
Lambar Labari: 3485488    Ranar Watsawa : 2020/12/24

Tehran (IQNA) Firayi ministan kasar Pakistan ya karyata rahotannin da ke cewa kasarsa tana shirin kulla alaka da gwamnatin yahudawan Isra’ila.
Lambar Labari: 3485477    Ranar Watsawa : 2020/12/20

Tehran (IQNA) Babban malami mai bayar da fatawa a birnin Quds ya yi Allawadai da kakkausar murya kan keta alfarmar masallacin aqsa mai alfarma da yahudawa suke yi.
Lambar Labari: 3485468    Ranar Watsawa : 2020/12/17

Tehran (IQNA) Gwamnatin hadaddiyar daular larabawa ta dauki mataki hana bayar da izinin shiga cikin kasarta ga kasashe 13 da suka hada da na larabawa da na musulmi.
Lambar Labari: 3485403    Ranar Watsawa : 2020/11/26

Tehran (IQNA) kungiyoyin Falastinawa sun gargadi masarautar Saudiyya kan yunkurin kulla alaka da yahudawan Isra'ila biyo bayan ziyarar Netanyahu a Saudiyya.
Lambar Labari: 3485396    Ranar Watsawa : 2020/11/24

Tehran (IQNA) al’ummar Sudan sun gudanar da zanga-zangogin nuna rashin amincewarsu da kulla alaka da haramtacciyar kasar Isra’ila.
Lambar Labari: 3485303    Ranar Watsawa : 2020/10/25

Tehran (IQNA) Shugabannin gwamnatin kasar ta Sudan ne su ka tabbatar da cewa Kasar tana gab da kulla alaka da gwamnatin yahudawan Isra’ila.
Lambar Labari: 3485299    Ranar Watsawa : 2020/10/23

Tehran (IQNA) Jagoran kungiyar Ansarullah a Yemen ya caccaki gwamnatocin kasashen larabawan da suke ta hankoron ganin sun kulla alaka da yahudawa.
Lambar Labari: 3485291    Ranar Watsawa : 2020/10/19

Tehran (IQNA) babbar jam’iyyar siyasa a kasar Bahrain ta yi watsi da shirin gwamnatin na kasar na kulla hulda da gwamnatin yahudawan Isra’ila.
Lambar Labari: 3485289    Ranar Watsawa : 2020/10/19

Tehran (IQNA) gwamnatin yahudawan Isra’ila shirin gina matsugunnan yahudawa kimanin 4500 a cikin yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3485249    Ranar Watsawa : 2020/10/05

Tehran (IQNA) Mahmud Abbas shugaban falastinawa ya bayyana gwagwarmaya domin neman ‘yanci hakki ne na al’ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3485219    Ranar Watsawa : 2020/09/26